in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
WTO: Sin na daidaita tsare tsaren ta domin wanzar da ci gaba
2018-04-12 21:04:27 cri
Wasu bayanai daga kungiyar cinikayya ta duniya WTO, sun nuna cewa Sin na kara daidaita tsarin ta na raya tattalin arziki, ta hanyar karkata akala daga zuba jari zuwa amfani da kayan da ake sarrafawa a gida, matakin da zai baiwa kasar damar karfafa, da samun ci gaba mai dorewa. WTO ta yi hasashen cewa, matakan da Sin din ke dauka na iya rage shigo da hajoji na dan lokaci, amma daga karshe hakan na iya karfafa tattalin arzikin kasar cikin tsawon lokaci, wanda hakan zai bunkasa harkokin cinikayya. Kungiyar WTO ta yi kiyasin cewa, a shekarar 2017, harkokin zuba jari sun kai kaso 32 bisa dari na jimillar GDPn kasar Sin a shekarar 2017, kasa da kaso 55 bisa dari idan an kwatanta da shekakar 2013. (Saminu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China