in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
China da Zimbabwe sun amince da kafa hadin gwiwa daga dukkanin fannoni
2018-04-03 19:28:24 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, sun amince da kulla dangantakar hadin gwiwa daga dukkanin fannoni tsakanin kasashen su.

Shugabannin biyu sun cimma wannan matsaya ne a Talatar nan, yayin ganawarsu a babban dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing.

Shugaba Mnangagwa dai na gudanar da ziyarar aiki ne a nan kasar Sin tsakanin ranekun 2 zuwa 6 ga watan nan na Afirilu bisa gayyatar shugaba Xi Jinping. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China