in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin ya ziyarci kauyukan dake kudu maso yammacin kasar
2018-02-12 10:05:13 cri

A jiya Lahadi ne, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya ziyarci gidajen marasa galibu a kauyukan 'yan kabilar Yi dake zaune a cikin tsaunukan yankin Zhaojue a lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS ya zanta da kauyawan game da yadda suke rayuwa, sannan ya tattauna da su da kuma jami'an yankin game da shirin gwamnati na kasar na yaki da talauci. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China