in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shuagan kasar Namibia zai kawo ziyara Sin
2018-03-23 19:54:50 cri
A yau Juma'a ne kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya sanar da cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban jamhuriyar kasar Namibia Hage Gottfried Geingob, zai gudanar da ziyarar aiki a nan kasar Sin, a tsakanin ranakun 28 ga watan Maris din nan zuwa 3 ga watan Afrilun dake tafe. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China