in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ukraine ta haramtawa jama'ar Rasha su jefa kuri'un zaben shugaban Rashar a ofishin jakadancin kasar dake Ukraine
2018-03-18 13:31:33 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Ukraine ya ce, kasar ta haramtawa jama'ar kasar Rasha zuwa ofishin jakadancin Rashar dake kasar don jefa kuri'unsu a zaben shugaban kasar.

Kakakin ya bayyana haka ne a jiya Asabar a dandalin sada zumunci na yanar gizo, inda ya bayyana cewa, an yi haka ne domin kasar Rasha na tsayawa kan jefa kuri'un zaben a Crimea da birnin Sevastopol.

Kamfanin dillancin labarun Ukraine ya bayar da labari a wannan rana cewa, ofishin jakadancin kasar Rashar dake Ukraine ya la'anci wannan matakin na kasar Ukraine. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China