in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi tafiye-tafiye kusan biliyan uku a lokacin bikin Bazara
2018-03-13 20:04:30 cri
Alkaluman hukuma na nuna cewa, fasinjoji sun yi tafiye-tafiye kimanin biliyan 2.97 a lokacin hutun kwanaki arba'in na bikin bazarar Sinawa na wannan shekara da aka kammala a jiya Litinin.

Tafite-tafiyen da Sinawa suka saba yi a kowace shekara, lokacin da jama'a ke komawa garuruwansu domin murnar bikin bazara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin tare da iyalansu, ya gwada ingancin tsarin sufurin kasar. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China