Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban kwamitin koli na askararar kasar, ya bayyana hakan ne Litinin din nan yayin da ya halarci taron tawagar sojojin 'yantar da al'umma da 'yan sandan kasar a ci gaba da taron majalisar wakilan jama'ar kasar karo na 13 dake gudana na a nan birnin Beijing. (Ibrahim Yaya)