in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai bude sabon babi diflomasiyya a bana
2018-03-08 12:45:51 cri

Yau Alhamis ne ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya gana da manema labaru a nan Beijing, inda ya ce, a shekarar 2018 da muke ciki, shugaba Xi Jinping zai ci gaba da kai ziyarar aiki wasu kasashe, inda zai bude sabon babi na diflomasiyya mai halin musamman na kasar Sin a sabon zamani.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China