A cikin sakon, Xi Jinping ya bayyana cewa, ya samu labarin wani jirgin saman kasar Iran ya fadi, dukkan fasinjoji da ma'aikatan jirgin saman sun mutu a sakamakon hadarin. A madadin gwamnatin kasar Sin da jama'arta, Xi Jinping ya nuna ta'aziyya ga mutanen da suka mutu, da nuna jajantawa ga iyalansu. (Zainab)