Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ake jawabi a taron karawa juna sani game da yaki da talauci da aka shirya a Chengdu, babban birnin lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar ta Sin.(Ibrahim)