in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jirgin saman fasinja samfurin C919 da kasar Sin ta kera zai fara aiki a shekarar 2021
2018-03-09 20:36:34 cri
A yau Jumma'a ne, memban majalisar wakilan jama'ar kasar Sin kuma jagoran tawagar da suka zana jirgin saman fasinja samfurin C919 da kasar Sin ta kera Wu Guanghui ya bayyana cewa, za a shafe shekaru 3 zuwa 4 ana gwajin jirgin saman. An kuma yi hasashen cewa, kamfanin jiragen sama na China Eastern Airlines zai fara amfani da jirgin a shekarar 2021 a hukunce. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China