in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# kasar Sin za ta mai da hankali kan raya tattalin arziki na hakika
2018-03-05 10:16:04 cri

Gwamnatin kasar Sin a yau Litinin ta gabatar da wani rahoto ga hukumar kolin kasar, inda ta yi nuni da cewa, za ta tsaya kan mai da hankali wajen raya tattalin arziki na hakika, kara tabbbatar da ganin kasuwa ta yi aiki yadda ya kamata, a kokarin kyautata bunkasa tatttalin arzikinta. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China