in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#taruka2na2018# kasar Sin ta gabatar da manyan tsare-tsare na farfado da yankunan karkara a bana
2018-03-05 11:00:58 cri

Gwamnatin kasar Sin a yau Litinin ta gabatar da wani rahoto ga hukumar kolin kasar, inda ta yi nuni da cewa, da zummar kara karfin bunkasa yankunan karkara, za ta tsara shirye-shirye ta hanyar kimiyya da kyautata tsarin raya birane da yankunan karkara baki daya da sa kaimi wajen yin gyare-gyare ga tsarin tattalin arziki a yankunan karkara a fannonin kwadago da aikin gona da zuba jari da dai sauransu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China