in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin murnar ranar mata ta duniya a birnin Beijing
2018-03-07 16:35:58 cri

Ranar 8 ga watan Maris, rana ce da MDD ta kebe a matsayin ranar mata ta duniya, a nan kasar Sin ana gudanar da bikin wannan rana a duk shekara, a wannan shekarar an fara gudanar da bikin ranar matan ne tun daga yau Laraba 7 ga watan Maris, inda ya samu halartar dandazon mata a nan birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin, abokin aikinmu Ahmad Fagam ya tattauna da wakiliyar sashen Hausa na CRI Fa'iza Muhammad Mustapha wadda ta halarci taron, wanda Madam Shen Yueyue shugabar kungiyar mata ta All China Women Federation, kana mataimakiyar shugaban kwamitin NPC ta kasar Sin ta jagoranci taro.

Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China