in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya tsaf don gudanar da zaman taron farko na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin
2018-03-03 12:13:55 cri
Rahotanni daga cibiyar watsa labarai ta zagayen farko, na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC karo na 13 sun ce, dukannin tawagogi mahalarta taron sun iso nan birnin Beijing, kuma an shirya tsaf don gudanar da taron.

Za'a kaddamar da taron ne a ranar Litinin 5 ga watan Maris a nan birnin Beijing na kasar Sin, inda wakilai kusan dubu uku za su hallara.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China