in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A yau ne za a yi taron manema labarai kan taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin karo na 13
2018-03-02 11:54:25 cri
Da yammacin yau Jumma'a da misalin karfe 4 da rabi agogon Beijing, kakakin taron majalissar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin karo na 13, zai kira taron manema labarai a babban dakin taron jama'ar kasar, inda zai yi wa'yan jaridun kasar da na ketare bayani game da taron tare da amsa tambayoyinsu.

Da karfe 3 na yammacin gobe Asabar 3 ga wata ne za a yi bikin bude zagaye na farko na taron majalissar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin karo na 13, a babban dakin taron jama'ar kasar Sin dake birnin Beijing. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China