in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rasha: yankunan Syria dake karkashin ikon Amurka na bukatar taimako
2018-02-28 20:35:54 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar tsaron kasar Rasha Igor Konashenko ya yi kira da a kaiwa yankunan Syria dake karkashin ikon Amurka taimakon, sakamakon matsanancin halin jin kai da suke ciki.

Jami'in ya ce, fafaren hula dake yankin Al-Tanf na kasar Syria dake karkashin ikon rundunar hadin gwiwar da Amurka ke jagoranta da kungiyoyin adawa dake dauke da makamai na matukar bukatar taimakon jin kai. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China