in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutanen da zazzabin Lassa ya kashe a Najeriya ya kai 43
2018-02-27 21:07:51 cri
Rahotanni daga Najeriya na cewa, cutar zazzabin Lassa ta halaka rayukan mutane 43 a sassan dadabn-dabab na Najeriya, cikin mutane 193 da aka gwada suna dauke da kwayar cutar a cikin watanni biyun da suka gabata.

Wata sanarwa da wata cibiyar hana yaduwar cututtuka ta kasar ta fitar a jiya Litinin, ta ce adadin ya kai kaso 23.9 cikin 100 da yawan wadanda aka tabbatar da cutar ta halaka a fadin kasar.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China