in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana kara samar da ayyukan yi a kasar Sin
2018-02-26 15:39:06 cri
Ma'aikatar kula da aikin samar da guraben aikin yi da ba da tabbaci ga zaman rayuwar jama'a ta kasar Sin, ta sanar a yau Litinin cewa, an samu ci gaba ta fuskar samar da aikin yi a cikin shekarar da ta gabata, inda yawan mutanen da suka yi rajistar rashin aikin yi ya sauka zuwa kashi 3.9%, adadi mafi kankanta da aka taba samu tun daga shekarar 2002.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China