Xi Jinping ya jaddada muhimmancin tsarin mulkin kasar
A jiya Asabar, ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya yi taro don koyon ilmi game da tsarin mulkin kasa da inganta gudanar da harkokin kasa bisa doka a dukkan fannoni, inda shugaban kasar Xi Jinping ya jaddada cewa, idan ana fatan cimma nasarar kafa zaman al'umma mai matsakaiciyar wadata a dukkan fannoni, dole ne a kara mayar da hankali kan amfani da tsarin mulkin kasa. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku