in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Teresa May ta kira liyafar murnar bikin bazara
2018-02-23 13:32:37 cri

Firaministar Birtaniya Madam Teresa May, ta kira wata liyafa a ranar 21 ga wata cikin fadarta, musamman domin murnar bikin bazara na kasar Sin. Inda ta yi bayanin cewa, ziyarar da ta kai kasar Sin a watan jiya na tare da dimbin nasarori, kana bangarorin Sin da Birtaniya sun kulla yarjeniyoyin ciniki da suka kai kudin Birtaniya Fam biliyan 9. Sa'an nan Madam May ta yi alkawarin ci gaba da kokarin yaukaka huldar dake tsakanin kasashen 2.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China