in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya yi jawabi murnar bude bikin hadin gwiwar sassan kasar Sin da Rasha
2018-02-07 20:25:15 cri
A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi jawabin murnar bude bikin hadin gwiwar dake tsakanin sassan Sin da Rasha.

A yayin jawabinsa, Xi Jinping ya yi nuni da cewa, shi da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin sun tsaida kudurin gudanar da bikin hadin gwiwa da musaya tsakanin sassan Sin da Rasha daga shekarar 2018 zuwa 2019, yana mai imani cewa, bikin zai kara raya hadin gwiwarsu, da kara jawo sassa da kamfanoni da jama'a su shiga hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Rasha da samun bunkasuwa tare, a wani mataki na kara raya dangantakar dake tsakanin Sin da Rasha yadda ya kamata. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China