Shugaba Xi ya bayyana hakan ne a Litinin din nan, yayin ziyarar da ya kai yankin. Yana mai cewa mahukuntan Sin za su ci gaba da raya yankunan karkara yadda ya kamata.
Ya ce, "ci gaban yankunan karkara ya wuce batun raya masana'antu ko samar da kayayyaki kadai, a'a batu ne na imanin da al'adu da akidun al'ummar Sinawa na martaba rayuwar al'umma. (Saminu Hassan)