in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Koriya ta Arewa ta gayyaci shugaban kasar Koriya ta Kudu
2018-02-10 17:14:49 cri
Fadar shugaban kasar Koriya ta Kudu ta sanar a ranar Asabar cewa, Madam Kim Yo-jong, babbar jami'ar kasar Koriya ta Arewa, kana wakiliyar shugaban kasar Kim Jong Un, ta mika goron gayyata ga shugaban kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in, don ya kai ziyara kasar Koriya ta Arewar.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China