in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka: Rasha ta yarda a jibge karin sojojin wanzar da zaman lafiya a Ukraine
2018-01-30 15:36:15 cri
Kurt Volker, manzon musamman na gwamnatin kasar Amurka mai kula batun Ukraine, ya furta a jiya Litinin cewa, gwamnatin kasar Rasha ta sasauta ra'ayinta game da jibge sojojin wanzar da zaman lafiya na MDD a yankin Donbas dake fama da tashin hakali na kasar Ukraine, inda kasar ta yarda a fadada aikin wanzar da zaman lafiya zuwa daukacin yankin da ake fama da tashin hakali.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China