in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatan kwastan a Shanghai sun kama kayayyakin haurin giwa 46
2018-01-26 19:49:40 cri
Ragotanni daga filin jirgin saman Shanghai dake nan kasar Sin na cewa, ma'aikatan kwastan sun yi nasarar kama kayayyakin haurin giwa guda 46 da nauyinsu ya kai kilogram 2.57. Ko da a watan Janairun shekarar da ta gabata ma, ma'aikatan kwastan a filin jirgin saman na Shanghai sun yi nasarar kwace kayayyakin haurin giwa 370, wuyan giwaye guda uku da wasu kayayyaki 38 da suka hada da kahon karkanda.

A karshen shekarar da ta gabata ce dai, mahukuntan kasar Sin suka haramta duk wani cinikin haurin giwa a fadin kasar, a wani mataki na kare dabbobin dawa daga bacewa. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China