in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana saran kasashe da ba mambobin OPEC ba zasu kara adadin man da suke hakowa a 2018
2018-01-19 12:19:14 cri
An samu karuwar adadin hako danyen mai a watan Disamba, kana ana saran adadin zai sake karuwa a shekarar 2018 na adadin hako danyen man daga kasashen da ba mambobin OPEC ba, kamar yadda rahoton kungiyar kasashe masu arzikin man fetur wato OPEC ta fitar.

Rahoton yace hakan ya faru ne sakamakon yadda aka yi hasashen karuwar hako danyen man daga kasashen Amurka Canada, Mexico, Birtaniya, Denmark, Indonesia, Brazil, Latin America da sauransu. (Ahmad)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China