Shugaban kasar Sudan ya bada umurni ga hukumomin kasar da su warware matsalar dangantakar dake tsakanin Sudan da Masar
Jiya Laraba, shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir ya bada umurni ga ma'aikatar harkokin wajen kasar, da hukumomin kasar da abin ya shafa, da su warware matsalar dangantakar dake tsakanin Sudan da Masar, wadda har yanzu taki ci taki karewa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku