in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a kasar Afghanistan
2017-12-29 19:53:47 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta ce, kasar Sin yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan a jiya Alhamis. Haka kuma, kasar Sin tana goyon bayan matakan gwamnati da al'ummar Afghanistan na yaki da ta'addanci da tabbatar da zaman lafiya da tsaro a kasar. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China