in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi Allah wadai da hare-haren da Taliban ta kaddamar a Afghanistan
2017-10-19 19:57:29 cri
Kasar Sin ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan hare-haren da mayakan Taliban suka kai ranar Talata a lardunan Afghanistan da dama, inda har a kalla mutane 71 suka rasa rayukansu baya ga wasu kimanin 170 da suka jikkata

Mai Magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang wanda ya bayyana hakan yayin taron maname labarai, ya ce kasar Sin na nuna damuwa game da yadda ake samun karuwar tashin hankali, kana ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su shiga a dama da su a shirin sasantawa na kasar don ganin an samar da zaman lafiya da ci gaba a kasar.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China