in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nijer ta sake tsawaita dokar-ta-bace domin fuskantar kalubalen ta'addanci
2017-12-16 12:30:46 cri
Gwamnatin Jamhuriyar Nijer ta fidda wata sanarwa a jiya Jumma'a dake cewa, daga ranar 18 ga watan nan da muke ciki, za a ci gaba da tsawaita dokar-ta-bace da ta sanya a yankin Diffa dake kudu maso gabashin kasar da kuma sauran yankuna shida dake yammacin kasar har tsawon watanni 3, domin fuskantar kalubalen ta'addanci. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China