in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar tsaron Amurka ta tabbatar da kashe sojojin kasar uku da aka yi a Niger
2017-10-07 11:52:13 cri
Ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon, ta tabbatar da cewa an kashe sojojin kasar 3 a yankin kudu maso yammacin Nijer a farkon wannan makon.

Wata sanarwa da ma'aikatar ta fitar a jiya ta ce, an kai wa sojojin dake aiki karkashin wani shirin hadin gwiwa da Nijeriya wanda ke bada shawarwari da taimakon wanzar da zaman lafiya hari ne a ranar Laraba da ta gabata yayin da suke aikin sintiri.

Sanarwar ta kara da cewa, har yanzu ana ci gaba da bincike kan al'amarin. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China