in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a gudanar da taron tattaunawar tattalin arziki da harkokin kudi tsakanin Sin da Birtaniya karo na 9 a Beijing
2017-12-12 20:21:43 cri

Yau Talata ne Lu Kang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da cewa, kasashen Sin da Birtaniya sun yanke shawarar gudanar da taron tattaunawa a tsakaninsu ta fuskar tattalin arziki da harkokin kudi karo na 9 a nan Beijing daga ranar 15 zuwa 16 ga wata, inda mataimakin firaministan kasar Sin Ma Kai da sakataren kudi na Birtaniya Philip Hammond za su shugabanci taron tattaunawar tare. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China