in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakiyar firaministar kasar Sin za ta ziyarci Birtaniya
2017-12-04 20:50:49 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya sanar a yau Litinin cewa, mataimakiyar firaministar kasar Sin Madam Liu Yandong za ta ziyarci kasar Birtaniya daga ranar 4 zuwa ta 7 ga wata, inda za ta jagoranci wani taron da ya shafi musayar ra'ayi a fannin ilimi da al'adu tsakanin kasashen 2.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China