in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin firaministan kasar Sin zai halarci dandalin Fortune
2017-12-04 20:50:00 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya furta a yau Litinin cewa, za a gudanar da dandalin tattaunawa na Fortune na shekarar 2017 a birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin, tsakanin ranekun 6 da 8 ga watan da muke ciki, inda ake sa ran mataimakin firaministan kasar Sin Wang Yang zai halarci bikin bude taron, tare da gabatar da jawabi. Ban da haka, Mr. Wang zai gana da firaministan kasar Canada Justin Trudeau, da firaministan kasar Papua New Guinea Peter O'Neill, a yayin gudanar dandalin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China