in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya taron karawa juna sani tsakanin Sin da Afirka game da musayar ilimi da hadin-gwiwar raya masana'antu
2017-11-24 10:59:08 cri
Yau ne a birnin Tianjin dake arewacin kasar Sin, aka kaddamar da taron karawa juna sani game da musayar iimi da hadin-gwiwa a fannin inganta masana'antu tsakaninkasashen Sin da Afirka.

Daga nan birnin Beijing, abokin aikinmu Ibrahim Yaya ya zanta da Murtala Zhang da yanzu haka yake halartar wannan taro na yini biyu, don jin manufar shirya taron da kuma wadanda ke halarta sa.

Ga yadda zantarwa tasu da kasance.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China