in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da taron dandalin tattaunawar hadin kan fina-finan kasa da kasa tsakanin Sin da Afirka
2017-10-18 20:29:43 cri
A jiya Talata ne aka shiga kwana na biyu na bikin fina-finan kasa da kasa tsakanin Sin da Afirka, kuma a wannan rana ce aka shirya taron dandalin tattaunawar hadin kan fina-finan kasa da kasa tsakanin bangarorin biyu a birnin Cape town, wanda ya hallara baki kusan 100 da suka fito daga kasashen Sin, Afirka ta kudu, Botswana, Kongo Kinshasa, Zimbabwe, Jamus da kuma Amurka da dai sauransu, inda suka ba da shawarwari kan yadda za a hada kai da ciyar da sana'ar fina-finan ta kasashen Sin da Afirka da ma duniya baki daya gaba. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China