A yau Alhamis ne aka bude wani taron hadin gwiwa tsakanin kasashen Afirka da lardin Hunan na kasar Sin game da matakan inganta harkokin noma na zamani.
Taron na kwanaki uku ya samu halartar ministocin aikin gona da manyan jami'ai da wakilai daga kasashen Togo, Algeria, Sudan ta Kudu da Lethoto da wasu gwamnoni daga tarayyar Najeriya da sauransu.
Daga nan birnin Beijing na tattauna da abokin aikinmu Saminu Alhassan wanda yanzu haka yake halartar wannan taro game da abubuwan da taron ya fi mai da hankali a kai, amma ya fara ne da bayyana mana bangarorin dake halartar taron….
170921-saminu.m4a
|