in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojin ruwan Libya sun ceto 'yan cirani 450 a yammacin gabar ruwan kasar
2017-11-24 10:39:13 cri
Sojojin ruwan Libya sun ceto 'yan ciranin Afrika 450 a gaabar ruwan kasar.

Kakakin rundunar sojin ruwan kasar Ayob Qassem, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua cewa, an ceto dukkan 'yan ciranin, kuma babu wanda ya nutse ko ya mutu a cikinsu. Inda ya ce an mika su sasehen yaki da bakin haure na Tripoli domin kai su wajen da za su zauna, bayan hukumar kula da masu hijira ta duniya ta duba lafiyarsu. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China