in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya taron tattaunawar hadin kan makamashi na shekarar 2017
2017-11-22 14:43:54 cri
A jiya ne aka shirya taron tattaunawar hadin gwiwar makamashi na kasa da kasa na shekarar 2017, wanda kuma ya kasance taron tattaunawar hadin kai a fannin zuba jari a ketare na kasar Sin karo na 9. Taron wanda za a rufe a yau ya samu halartar jami'an gwamnati, hukumomin zuba jari, da masu masana'antu kusan 3000 da suka fito daga kasashe da yankuna 116. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China