in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bukaci warware batun Zimbabwe ta hanyar lumana
2017-11-17 18:54:20 cri
Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Sin, ya furta a yau Jumma'a, a birnin Beijing na kasar Sin, cewa kasar Sin ta yi kira ga bangarorin kasar Zimbabwe da su dora muhimmanci kan muradun kasarsu, sa'an nan su yi kokarin daidaita yanayin da ake ciki a kasar ta hanyar lumana.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China