in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jam'iyya mai mulkin kasar Sin za ta kira taron musayar ra'ayi tare da sauran manyan jam'iyyun duniya
2017-11-16 18:47:15 cri
Za a gudanar da taron musayar ra'ayi tsakanin manyan kusoshi na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da na wasu manyan jam'iyyun siyasun kasashe daban daban daga ranar 30 ga watan da muke ciki zuwa ranar 3 ga watan Disamba, a birnin Beijing na kasar Sin.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China