in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar jami'an diplomasiyya a larding Jiangsu_An fara ziyara a birnin Taizhou
2017-11-15 10:32:51 cri

A ci gaban ziyarar jami'an diplomasiyya a lardin Jiangsu na kasar Sin, a jiya Talata ne jami'an diplomasiyya suka isa birnin Taizhou da ke tsakiyar lardin Jiangsu, inda magajin garin birnin Mr. Shi Lijun ya karbe su da hannu bibbiyu, ya kuma yi musu takaitaccen bayani game da birnin, tare kuma da fatan jami'an za su fadakar da kasashensu, game da wannan birni mai ni'ima. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China