in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
SADC za ta tura wakilanta don sasanta halin da ake a Zimbabwe
2017-11-15 19:52:36 cri
Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta kudu kana shugaban kungiyar raya kasashen kudancin Afirka(SADC), ya sanar a yau Laraba cewa, zai aika wasu wakilai na musamman zuwa kasar Zimbabwe, domin yayyafa ruwa kan halin da ake ciki a makwabciyar kasar.

Zuma ya ce, ana saran ministan tsaro da harkokin 'yan mazan jiya Nosivime Mapisa-Nqakula da karamin ministan tsaro, Bongani Bongo ne za su yi tattaki zuwa kasar ta Zimbabwe domin ganawa da shugaba Robert Mugabe da kuma shugabannin tsaron kasar ta Zimbabwe(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China