in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Petro de Luanda tayi galaba akan Angola
2017-11-15 17:44:22 cri
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Petro de Luanda ta lallasa takwararta ta Angolan a wasan data buga karo na 11 a ranar Asabar inda ta doke de Agosto da ci 2-1.

Wannan shi ya kawo karshen gasar cin kofin kwallon kafa na Angolan soccer Cup, tsakanin manyan kungiyoyin wasan kwallon kafan biyu a kakar wasanni ta shekarar 2017.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China