in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Adadin mutanen da suka mutu sanadiyyar girgizar kasa a Iran ya karu zuwa 328
2017-11-13 20:50:22 cri
Kamfanin dillancin labaru na IRNA na Iran ya ce mutane a kalla 328 ne suka mutu, sanadiyyar wata girgizar kasa mai karfin maki 7.2 da ta auku jiya Lahadi, a yankin kan iyakar Iran da Iraki. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China