in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya bukaci karfafa dangantaka da Vietnam
2017-11-13 09:12:08 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a karfafa kyakkyawar dangantakar dake tsakanin kasar sa da Vietnam. Shugaba Xi ya bayyana hakan ne, yayin liyafar maraba da mahukuntan Vietnam suka shirya masa.

Ya ce, kasancewar Sin da Vietnam na bin tsarin mulki na kwaminisanci mai salon gurguzu, hadin gwiwar su, da marawa juna baya, tare da neman ci gaba tare, zai dace da biyan bukatun al'ummun su, da wanzuwar zaman lafiya, da daidaito, da ci gaban yankin da suke, da ma sauran sassan duniya baki daya.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China