in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka mayakan Boko Haram 3
2017-10-27 20:26:29 cri
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta hallaka wasu mayakan kungiyar Boko Haram su uku, a wani hari da dakarun ta suka kaddamar a jiya Alhamis, yayin da suke ci gaba da nausawa sassan dajin Sambisa dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.

Kakakin rundunar Sani Usman ne ya tabbatar da hakan a Juma'ar nan.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China