Wakilan da za su halarci babban taron wakilan JKS karo na 19 sun fara iso Beijing
A gabanin babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19, tun daga ranar 15 ga wata ne tawagogin wakilan da suka zo daga sassa daban daban na kasar suka soma taruwa a nan birnin Beijing, don halartar taron. (Bilkisu)