in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala zaben daukacin wakilan da za su halarci taron CPC karo na 19
2017-09-29 19:52:59 cri
Mahukunta a kasar Sin sun bayyana kammala zaben daukacin wakilai 2,287, wadanda za su halarci taro karo na 19 na wakilan JKS.

Za dai a gudanar da babban taron wakilan jam'iyyar ne tun daga ranar 18 ga watan Oktoba mai kamawa a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar ta Sin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China